Ɗan asalin Kano Bukhari Sunusi ya zo na 3 a musabaƙar Alƙur’ani ta duniya

0
392
Ɗan jihar Kano Bukhari Sunusi ya zo na 3 a musabaƙar Alƙur'ani ta duniya

Ɗan asalin Kano Bukhari Sunusi ya zo na 3 a musabaƙar Alƙur’ani ta duniya

Daga Jameel Lawan Yakasai

Ɗan jihar Kano wanda ya wakilci Najeriya a Musabaqar Alƙur’ani ta duniya a kasar Saudiya, Bukhari Sunusi Idris ya samu nasarar ƙarewa a mataki na 3, a ɓangaren Izu Sittin da Tafsir.

KU KUMA KARANTA: Kano da Bauchi sun lashe gasar Alƙur’ani ta ƙasa ta 2023

Bukhari Sunusi Idris ya samu kyautar Riyal dubu 400, wanda ya kai naira miliyan 160.

Leave a Reply