No menu items!

Sample Page Title

Date:

Ƙungiyar Hezbollah ta kai hari sansanonin soji da dama a Isra’ila

Ƙungiyar Hezbollah ta Lebanon ta kai hari sansanonin soji da dama a arewacin Isra’ila a ranar Lahadi, a daidai lokacin da ake samun ƙaruwar fargaba tsakanin ɓangarorin biyu.

Hezbollah ta bayyana cewa mayaƙanta sun kai hari Marj “da makaman da suka dace,” wanda hakan ya yi sanadin hari ya faɗa kai tsaye.

KU KUMA KARANTA:Isra’ila tana shirin kai farmaki a wani sansanin ‘yan gudun hijira a Gaza

Haka kuma ƙungiyar ta kai hari kai tsaye da makamai masu linzami kan sansanonin Barakat Risha da al-Raheb, inda ta ce ta kai harin ne domin nuna goyon baya ga jama’ar Falasɗinawa.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...