Ƙasar Saudiyya ta rataye mutane 8 da ta kama da safarar miyagun ƙwayoyi

0
427
Ƙasar Saudiyya ta rataye mutane 8 da ta kama da safarar miyagun ƙwayoyi

Ƙasar Saudiyya ta rataye mutane 8 da ta kama da safarar miyagun ƙwayoyi

Daga Shafaatu Dauda Kano

Rahonnin sun tabbatar da cewa a ranar Asabar ne aka rataye mutanen guda 8 da aka tabbatar Sunyi Safarar Miyagun kwayoyi A Kasar, kuma 7 daga cikinsu yan Najeriya ne.

KU KUMA KARANTA: NDLEA ta kama maniyyata a filin jirgin saman Kano, bisa zargin safarar hodar Iblis zuwa ƙasar Saudiyya

Wanne irin hukunci ya kamata mahukuntan Najeriya su rinka zartarwa ga duk wanda aka kama da safarar miyagun kwayoyi a kasar nan ?

Don ya zama izina ga masu sana’ar.

Leave a Reply