No menu items!

Sample Page Title

Date:

Za mu ƙara haɓaka alaƙarmu da sabon zaɓaɓɓen shugaban Amurka – Gwamnatin Tarayya

Gwamnatin tarayyar ta bayyana shirinta na yin haɗin gwiwa da zaɓaɓɓen shugaban ƙasar Amurka, Donald Trump, yayin da yake shirin karɓar ragamar mulki a matsayin shugaban Amurka na 47.

Da yake yi wa manema labarai jawabi a ranar Laraba bayan taron majalisar zartarwa ta tarayya (FEC) da aka ɗage, Ministan yaɗa labarai, Mohammed Idris, ya jaddada cewa Najeriya na mutunta muradun ɗaukacin ƙasashe.

KU KUMA KARANTA: Shugabannin Afrika na ci gaba da aika wa Trump saƙon taya murna

Ministan ya kuma nanata ƙudirin shugaban ƙasa Bola Tinubu na tabbatar da dimokraɗiyya.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...