No menu items!

Sample Page Title

Date:

Gwamnatin jihar Kaduna za ta binne gawarwakin wasu mutane 60 da ba a san masu su ba.

Sashin Lafiya na ƙaramar hukumar Kaduna ta Kudu zai ɗauki gawarwakin don binnewa a a makabartar layin Bashama da ke unguwar Tudun Wada.

Mataimakiyar Sashin lafiya na ƙaramar hukumar Kaduna ta kudu – Asmau Saidu Adamu ta sanar cewa za a binne gawarwakin ne a ranar Juma’a 17 ga watan Nuwamba da muke ciki.

“Za a ɗauko gawarwakin ne daga Asibitin Gwamna Awan zuwa Makabartar Bashama Road, ƙarƙashin jagorancin Kwamishinar Lafiya ta jihar Kaduna, Umma K Ahmed da Shugaban Asibitin Gwamna Awan, Dokta Gebriel Brown,” inji ta.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...