No menu items!

Sample Page Title

Date:

Wata ‘yar shekara 12 mai suna Precious Okome, daga Nchara Oloko a Ikwuano, jihar Abiya, ta bayyana cewa ta gano maganin kashe ƙwari a banɗakinsu, sannan ta ɗiga a cikin abinci mahaifiyarta da ta rene ta wato Misis Stella Iheanacho.

An tambayi ɗalibar JSS1 na makarantar sakandaren Ibeku dalilin da ya sa ta yi hakan, sai ta ce wani mutum mai suna Ijele da ya yi magana da ita a cikin barci ya ce ta sanya wa matar guba.

Da aka tambaye ta ko za ta ci abinci mai guba da take tsammanin mahaifiyarta ta ci, sai ta amsa da rashin fahimta.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...