Wata babbar motar dakon simintin BUA ta faɗi a gadar Kabuga dake jihar Kano

0
74

Rahotanni daga unguwar Kabuga cikin ƙaramar hukumar Gwale a nan Kano na cewa wata Babbar Motar dakon simintin BUA ta faɗi a kan gadar Kabuga.

Wasu ganau sun shaidawa wakilinmu cewa direban motar na kan hanyar ne daga titin Tal’udu zuwa titin ‘yar rake.

Saidai a lokuta da dama akan samu irin waɗannan haɗura a samar gadar wanda kuma har yanzu mahukunta basu ɗauki mataki akai ba.

KU KUMA KARANTA: Wata gobara a kasuwa ta ƙone buhunan hatsi 1,900

Leave a Reply