Tinubu ya naɗa sabon shugaban hukumar kashe gobara ta ƙasa

0
302
Tinubu ya naɗa sabon shugaban hukumar kashe gobara ta ƙasa
Shugaban hukumar kashe gobara Samuel

Tinubu ya naɗa sabon shugaban hukumar kashe gobara ta ƙasa

Daga Jameel Lawan Yakasai

Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mataimakin Kwamanda-Janar Olumode Samuel Adeyemi a matsayin sabon ;Shugaba Bola Tinubu ya amince da nadin Mataimakin Kwamanda-Janar Olumode Samuel Adeyemi a matsayin sabon Kwamanda-Janar na Hukumar Kashe Gobara ta Ƙasa, wanda zai fara aiki daga ranar 14 ga Agusta, 2025.

Hukumar da ke kula da hukumomin Tsaron fararen hula, Gyaran Hali, Kiyaye Gobara da Shige da Fice (Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board) ce ta sanar da hakan a wata sanarwa da sakatarenta, Manjo Janar A.M. Jibril (mai ritaya), ya rattaba wa hannu a madadin Shugaban na ƙasa a ysu Laraba.

KU KUMA KARANTA: Gobara ta ƙone shaguna 47 a kasuwar waya ta a Kano

“An yi wannan nadin ne sakamakon ritayar da ke tafe ta Kwamanda-Janar na yanzu, Injiniya Abdulganiyu Jaji, a ranar 13 ga Agusta, 2025, bayan ya cika shekaru 60 da haihuwa,” in ji sanarwar. na Hukumar Kashe Gobara ta Ƙasa (Federal Fire Service), wanda zai fara aiki daga ranar 14 ga Agusta, 2025.

Hukumar Kula da Tsaro, Gyaran Hali, Kiyaye Gobara da Shige da Fice (Civil Defence, Correctional, Fire and Immigration Services Board) ce ta sanar da hakan a wata sanarwa da sakatarenta, Manjo Janar A.M. Jibril (mai ritaya), ya rattaba wa hannu a madadin Shugaban Ƙasa a ranar Laraba.

“An yi wannan nadin ne sakamakon ritayar da ke tafe ta Kwamanda-Janar na yanzu, Injiniya Abdulganiyu Jaji, a ranar 13 ga Agusta, 2025, bayan ya cika shekaru 60 da haihuwa,” in ji sanarwar.

Leave a Reply