Tawagar Isra’ila ta isa birnin Alkahira domin ci gaba da tattaunawar tsagaita wuta

0
44
Tawagar Isra'ila ta isa birnin Alkahira domin ci gaba da tattaunawar tsagaita wuta

Tawagar Isra’ila ta isa birnin Alkahira domin ci gaba da tattaunawar tsagaita wuta

Tawagar Isra’ila ta isa Masar domin ci gaba da tattaunawar tsagaita wuta a daidai lokacin da Isra’ila da Hamas ke nazarin shawarar baya-bayan nan, in ji wasu jami’an filin jirgin saman Masar uku.

Tawagar Isra’ila ta haɗa da jami’ai shida, in ji jami’an filin jirgin ba tare da bayyana sunayensu ba.

KU KUMA KARANTA: Isra’ila ta kashe Falasɗinawa 29 a harin da ta kai a wata makaranta a Gaza

Jami’an sun yi magana ne saboda ba su da izinin tattaunawa da manema labarai kan zuwan.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here