Shugaban majalisar Malamai ta ƙasar Saudiyya Sheikh Abdul’aziz Bin Abdullah Bin Al-shekh ya rasu

0
202
Shugaban majalisar Malamai ta ƙasar Saudiyya Sheikh Abdul'aziz Bin Abdullah Bin Al-shekh ya rasu

Shugaban majalisar Malamai ta ƙasar Saudiyya Sheikh Abdul’aziz Bin Abdullah Bin Al-shekh ya rasu

Daga Jameel Lawan Yakasai

Hukumomin ƙasar Saudiyya sun sanar da rasuwar Shugaban Majalisar malaman ƙasar Saudiyya Sheikh Abdulaziz Bin Abdullah Al-Sheikh mai shekaru 82 a ranar Talata.

KU KUMA KARANTA: Gwamnan Kano ya tarbi tagwayen da aka haifa a haɗe, bayan an yi aikin raba su a Saudiyya

An gabatar da jana’izarsa a Imam Turki Bin Abdullah a Riyadh bayan sallar La’asar a ranar Talata, kuma an umarci sallatul Gha’ib a masallacin Harami a Makkah da Masallacin Annabi (S.A.W) a Madinah da dukkan masallatan Saudiyya bayan sallar La’asar.

Allah ya yi masa gafara.

Leave a Reply