No menu items!

Sample Page Title

Date:

 

Hukumar kula da ingancin abinci da magunguna ta Najeriya (NAFDAC) ta lalata kayayyakin jabu da waɗanda wa’adin amfani dasu ya kare da kuma marasa inganci na kudi Naira bilyan 1.3 a Abuja.

Babbar daraktar NAFDAC, Farfesa Moji Adeyeye, wacce ta samu wakilcin Festus Ukadike, wanda ya jagoranci jami’an hukumar zuwa wurin zubda shara na Kuje dake Abuja, yace kayayyakin da aka lalata din sun hada da magunguna da kayan aikin asibiti da kayan kwalliya dana abinci da sauran kayayyaki da dama.

KU KUMA KARANTA:Hukumar NAFDAC ta rufe babban kantin ‘yan China

Haka kuma nafdac ta lalata kayan abincin da wa’adin amfani dasu ya kare da wasu kungiyoyin Najeriya dama na kasa da kasa suka mika mata bisa radin kansu, ciki harda hukumar abinci ta duniya (WFP).

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...