No menu items!

Sample Page Title

Date:

Victor Hugo Sosa, Magajin garin San Pedro Huamelula a ƙasar Mexico, wanda ya auri kada. Ya ce ya auri kadan ne don gudanar da tsohuwar al’adar da aka shafe shekara 230 ana yi a garinsu.

Mutanen garin sun yi imanin cewa aure tsakanin mutum da kadan zai kawo alherai kamar damuna mai albarka da kyakkyawan amfanin gona.

Dubban jama’a ne ke ta bayyana ra’ayoyinsu akan wannan labarin, inda wasu ma ke bayyana cewa ko dai mutumin yana da taɓin ƙwaƙwalwa ne, wasu kuwa na cewa hakan ai ba abin mamaki bane domin ba wannan Karen farko da ɗan adam ke aurar dabba ba.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

1 COMMENT

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...