Mutane 387,187 ne ba su karɓi katin zaɓen su ba, a Kano – INEC

0
257
Mutane 387,187 ne ba su karɓi katin zaɓen su ba, a Kano - INEC

Mutane 387,187 ne ba su karɓi katin zaɓen su ba, a Kano – INEC

Daga Jameel Lawan Yakasai

Kwamishinan hukumar zaɓe ta ƙasa (INEC) na Kano Ambasada Abdu A. Zango, ya bayyana cewa mutane 387,187 ne ba su karɓi katin zaɓen su ba, a Kano. Ya bayyana hakan ne a zantawarsa da manema labarai a birnin na Kano.

KU KUMA KARANTA: Babu kalmar ‘Inconclusive’ a tsarin dokokin zaɓen Najeriya – INEC

Ya kuma bayyana cewa, sun shirya tsaf domin fara gudanar da aikin rijistar zaɓe ga mutanen da shekarun su ya kai 18 da kuma waɗanda katin nasu ya ɓata har ma da waɗanda za a sauya wa wurare a ranar 18 ga watan Agustan da muke ciki.

Leave a Reply