No menu items!

Sample Page Title

Date:

Kashi 18 na ‘yan Najeriya suna bahaya a fili – WHO

Daga Jameel Lawan Yakasai

Wannan na cikin rahoton haɗin gwiwa da hukumar lafiya ta duniya WHO da asusun tallafawa ƙananan yara na majalisar dinkin duniya UNICEF suka fitar kan tsaftar muhalli a nahiyar Afirka.

Haka binciken yace ƴan Najeriya na gaba-gaba cikin jerin kasashen afirka da suka fi gudanar da bahaya a fili.

KU KUMA KARANTA: Kaɗaici na kashe sama da mutane 871 a duk shekara — WHO

Sai dai wasu mazauna Kano sun bayyana takaicinsu musamman da jama’ar Najeriya da suka zama na 18 cikin jerin masu gudanar da bahaya a fili.

Inda suka nemi mahukunta da su sabinta dokar hana yin ba haya a fili, ko dan samun ingatacciyar lafiya, da shakar iska mai inganci.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...