Kasafin 2024 na jihohin Najeriya 36

Ga jerin kuɗaɗen da jihohin Najeriya 36 suka ware a matsayin kasafin kowannensu na shekarar 2024.

Jerin na nuna daga jihar da ta kasafinta ya fi girma zuwa wadda nata ya fi kankanta.

Kasafin jihohin Kudu ne suka fi yawa, inda suke daga matsayi na ɗaya har zuwa na bakwai (Ribas, Ogun, Kuros Riba, Legas, Akwa Ibom, Bayelsa da Imo).

Jihar Kogi wadda take a matsayi na takwas ita ta wadda kasafinta ya fi yawa daga Arewacin Najeriya da Naira biliyan 32.4, sai Zamfara mai biliyana 30.7 a matsayin ta biyu a Arewa, amma ta 11 a faɗin Najeriya, sannan Borno.

KU KUMA KARANTA: Ma’aikatun da suka fi samun kuɗi a kasafin 2024

Ga jerin kasafin johihi 36:

Ribas — ₦147.8b

Ogun — ₦63.7b

Kuros Riba — ₦61.6b

Legas — ₦57.5b

Akwa Ibom — ₦49.4b

Bayelsa — ₦39.4b

Imo — ₦34.5b

Kogi — ₦32.4b

Oyo — ₦31.2b

Delta — ₦30.9b

Zamfara — ₦30.7b

Abia — ₦27.3b

Anambra — ₦25.4b

Edo — ₦22.9b

Adamawa — ₦18.8b

Enugu — ₦18.4b

Borno — ₦17.2b

Ekiti — ₦16.1b

Gombe — ₦14.9b

Binuwe — ₦12.5b

Nasarawa — ₦12.5b

Ebonyi — ₦10.9b

Kebbi — ₦10.3b

Katsina — ₦10.3b

Kano — ₦9.7b

Ondo — ₦8.5b

Taraba — ₦8.4b

Neja — ₦6.9b

Osun — ₦6.5b

Filato — ₦6.3b

Kaduna — ₦6b

Jigawa — ₦4.2b

Kwara — ₦4.2b

Yobe — ₦4.1b

Sakkwato — ₦3.7b

Bauchi — ₦2.9b


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *