No menu items!

Sample Page Title

Date:

Isra’ila ta ƙaddamar da munanan hare-hare a Gaza, inda ta kai hari a wani sansanin ‘yan gudun hijira da ke arewacin birnin, da kuma asibiti a kudanci inda sojojin suka kashe wata matashiya wadda ta rasa kafarta a wani hari na baya da suka kai, kamar yadda hukumomin Falasɗinu suka shaida.

Harin da Isra’ila ta kai sansanin ‘yan gudun hijira na Jabalia da ke arewacin Gaza ya yi sanadin mutuwar Falasɗinawa 90, kamar yadda mai magana da yawun ma’aikatar lafiya ta Gaza ya shaida wa kamfanin dillancin labarai na Reuters.

KU KUMA KARANTA: Hezbollah ta ce ta halaka sojojin Isra’ila da dama a wani hari kan sansaninsu

Wani makami mai linzami da aka harba a gidan iyalan Shehab ya yi sanadin mutuwar mutum 24, kamar yadda gidan rediyon Aqsa na Hamas ya sanar.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...