No menu items!

Sample Page Title

Date:

Isra’ila a ranar Talata ta kama wata babbar ‘yar siyasar Falasdinu Khalida Jarrar daga gidanta da ke Gabar Yamma da Kogin Jordan.

Waɗanda suka shaida lamarin sun bayyana wa kamfanin dillancin labarai na Anadolu cewa dakarun na Isra’ila sun kai samame birnin Al-Bireh tare da kama Jarrar bayan gudanar da bincike a gidanta.

Isra’ila ta sha kama ta, inda lokaci na ƙarshe da aka sake ta shi ne Satumbar 2021 bayan ta shafe shekara biyu a tsare.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...