No menu items!

Sample Page Title

Date:

Hukumar Hisba ta samu nasarar damƙe jarumar TikTok Murja Ibrahim Kunya a Kano.

Hukumar Hisbah ta kama Murja Kunya ne biyo bayan ci gaba da yin abubuwan rashin da’a da suka saba da koyarwar addinin Musulinci.

Idan zaku iya tunawa a baya an yi mata nasiha tare da lura da irin abubuwan da ta ke aikata a shafukan sada zumunta sai dai ba ta canja halin. ba.

Jarumar Tiktok din dai ta shahara, wajen furta kalaman batsa da na rashin tarbiya da kuma sanya sutura da ta saba wa addinin musulinci da al’adar Hausawa tare da kwaikwayon wasu al’adu na daban.

KU KUMA KARANTA: Yadda ’yan sanda suka kama Murja ‘yar tiktok a Otal

Tun a baya dai jama’a da dama ke ganin baikon hukumar Hisbar na kin kama Murja Kunya sakamakon yadda ta shafa wa idon ta da toka, ta ke aikata badala a shafukan sada zumunta.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...