Gwamnatin Kano da haɗin gwiwar ‘yan kasuwa sun rage farashin kayan abinci
Daga Jamilu Lawan Yakasai
1. Shinkafa BUA da ake sayarwa N81,000 a shaguna, yanzu N76,000.
2. Shinkafa Amarava da ake sayarwa N72,000 a shaguna, yanzu N66,000.
3. Sukar Dangote da ake sayarwa N82,000 a shaguna, yanzu N79,000.
4. Flour IRS da ake sayarwa N61,000 a shaguna, yanzu N57,000.
5. Taliya Crown da ake sayarwa N16,000 a shaguna, yanzu N15,100.
6. Macaroni Crown da ake sayarwa N15,700 a shaguna, yanzu N14,700.
7. Honey Macaroni da ake sayarwa N15,700 a shaguna, yanzu N14,700.
8. BUA Macaroni da ake sayarwa N16,500 a shaguna, yanzu N15,000.
9. Macaroni Golden da ake sayarwa N22,000 a shaguna, yanzu N19,000.
KU KUMA KARANTA:Farashin kayan abinci a kasuwar Hatsi ta Potiskum
10. Chirie Noodles da ake sayarwa N14,500 a shaguna, yanzu N13,300.
11. Excellent Oil 25 Liters da ake sayarwa N79,000 a shaguna, yanzu N70,000.
12. Kings Oil 5LTR×4 da ake sayarwa N79,000 a shaguna, yanzu N72,000.
13. Activa Oil 5LTR×4 da ake sayarwa N75,000 a shaguna, yanzu N70,000.
14. OKI Oil 5LTR×4 da ake sayarwa N70,000 a shaguna, yanzu N66,000.
15. Wake kwano 40 da ake sayarwa N105,000 a shaguna, yanzu N92,000.
16. Masara kwano 40 da ake sayarwa N55,000 a shaguna, yanzu N52,000.
17. Gero kwano 40 da ake sayarwa N55,000 a shaguna, yanzu N52,000.
18. Buhun Albasa da ake sayarwa N60,000, yanzu N45,000.