No menu items!

Sample Page Title

Date:

Gwamnan Kebbi ya naɗa Alhaji Sanusi Mika’ilu a matsayin sabon Sarkin Zuru

Gwamnan jihar Kebbi, Nasir Idris ya amince da naɗin Alhaji Sanusi Mika’ilu a matsayin sabon Sarkin Zuru.

Cikin wata sanarwa da sakataren yaɗa labaran gwamnan, Ahmed Idris ya fitar ya ce gwamnan ya amince da naɗin ne sakamakon shawarar kwamitin zaɓen sabon sarkin.

KU KUMA KARANTA: Sarkin Zuru Muhammad Sami ya rasu a Landan

Yayin da yake miƙa wa sabon sarkin takarakar nadin kwamishin ƙananan hukumomi da masarautun gargajiya na jihar, Hon. Garba Umar Dutsin-Mari ya buƙaci sabon sarkin ya nuna halin dattakon da aka tsammata daga gare shi.

Naɗiin sabon sarkin na zuwa ne bayan mutuwar tsohon sarkon Marigayi, Alhaji Muhammad Sani Sami wanda ya rasu ranar 16 ga watan Agustan da muke ciki.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...