Gwamna Yobe ya amince da naɗa Abdullahi Musa Shehu a matsayin sabon shugaban ma’aikatan jihar 

0
389
Gwamna Buni ya amince da naɗa Abdullahi Musa Shehu a matsayin sabon shugaban ma'aikatan jihar 
Shugaban Ma'aikatan jihar Yobe, Abdullahi Musa Shehu

Gwamna Yobe ya amince da naɗa Abdullahi Musa Shehu a matsayin sabon shugaban ma’aikatan jihar

Gwamnan jihar Yobe Hon. (Dr.) Mai Mala Buni CON ya amince da naɗin Abdullahi Musa Shehu a matsayin shugaban ma’aikatan jihar Yobe na riƙo.

KU KUMA KARANTA: Ranar Ma’aikata: Ƙungiyar ƙwadago ta sha alwashin inganta jin daɗin ma’aikatan jihar Yobe

Kafin a naɗa shi, shi ne sakataren dindindin na ma’aikatar ayyuka a jihar. Kuma zai kama aiki nan take daga naɗin nasa.

Leave a Reply