Fitaccen Malamin addinin musulunci, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya rasu

0
147
Fitaccen Malamin addinin musulunci, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya rasu
Marigayi Shaikh Ɗahiru Usman Bauchi

Fitaccen Malamin addinin musulunci, Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya rasu

Daga Idris Umar, Zariya

Fitaccen Malamin addinin Muslunci a Najeriya da ma Afrika, Sheikh Dahiru Usman Bauchi ya riga mu gidan gaskiya.

Babban malamin Ɗarikar Tijjaniyya ya rasu yana da shekaru sama da ɗari (100+) a duniya.

Ya rasu ne a ranar Alhamis.

KU KUMA KARANTA: Buhari da Atiku sun aike da sakon Allah Ya kara lafiya ga Sheikh Ɗahiru Bauchi

Ɗaya daga cikin makusantan Shehin ya shaida hakan yace “Innaa lillahi wa innaa ilaihi raaji’un…
Maulana Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ya yi wafati a yau Alhamis 27-11-2025.
Allah Ya gafarta masa da rahama.”

Sauran bayani zai zo daga baya.

Leave a Reply