Farfesa Hafizu Yakasai na jami’ar Bayero ya rasu

0
198
Farfesa Hafizu Yakasai na jami'ar Bayero ya rasu
Marigayi Farfesa Hafizu Miko Yakasai Kano

Farfesa Hafizu Yakasai na jami’ar Bayero ya rasu

Daga Jameel Lawan Yakasai

Allah ya yiwa Farfesa Hafizu Miko Yakasai rasuwa a daren jiya Alhamis.

Farfesa Miko kafin rasuwarsa shehin malami ne a fannin nazarin harsuna na Jami’ar Bayero da ke Kano.

KU KUMA KARANTA: Mahaifin Daraktan Neptune Prime, Aisha Auyo, ya rasu

Za’a yi jana’izar shi yau Juma’a 5 ga Satumba da karfe 9 na safe a unguwar Yakasai da ke cikin birnin Kano.

Leave a Reply