Farashin buhunan kayan abinci ya faɗi warwas a wannan makon

0
396
Farashin buhunan kayan abinci ya faɗi warwas a wannan makon
Kasuwar Hatsi ta Potiskum

Farashin buhunan kayan abinci ya faɗi warwas a wannan makon

Farashin Hatsi a ƙaramar jihar Potiskum a yau Laraba 03 ga Satumba, 2025

Masara (Maize)
– ₦33,000 zuwa ₦35,000 ₦40,000

Gero (Millet)
– ₦30,000 zuwa ₦33,000

Sabon Gero (Millet)
– ₦20,000 zuwa ₦23,500 ₦24,000

Dawa Ɗan Lodi (Sorghum – Small Load)
– ₦20,000 zuwa ₦21,000 ₦25,000

Dawa Kaura (Sorghum – Kwakuai type)
– ₦33,000 zuwa ₦34,000

Dawa Kaura (Sorghum – Type)
– ₦31,000 zuwa ₦33,000

Farin Wake Misra & Manya (White Beans)
– ₦75,000 zuwa ₦73,000

Jan Wake Manya (Red Beans – Large)
– ₦80,000 zuwa ₦83,000 ₦85,000

Zobo busasshen fure (Roselle – Dried Flower)
– ₦20,000 zuwa ₦21,000

Guna
– ₦44,000 zuwa ₦45,000
– ₦50,000 zuwa ₦52,000 (irin daban)

Shinkafa (Rice)
– Shinkafa mai sheƙa: ₦126,000
– Shinkafa ɓaragar/buɗaɗɗe: Farashi ya bambanta

Akwaro ( Albo Garin Kwakwi l)
– ₦12,000 zuwa ₦15,000
– Iri na Dan Ngalda: ₦17,000 zuwa ₦19,000

Gyada (Groundnut)
– ₦130,000

KU KUMA KARANTA: Farashin kayan abinci ya sauƙa sosai ,amma takin zamani ya fi ƙarfinmu – Manoma

Gangala (Amfanin gona busasshe na gargajiya)
– ₦140,000 zuwa ₦170,000

Dawa Wala/Wuyo (Sorghum)
– ₦30,000 zuwa ₦31,000

Shinkafa Shanshera
– ₦35,000 zuwa ₦37,000

Gyada Dan Dakar
– ₦150,000 zuwa ₦153,000

Gyada Dan Hausa
– ₦120,000 zuwa ₦125,000

Sai mako mai zuwa domin wani rahoton kasuwa.

Leave a Reply