Fadar shugaban ƙasa a Najeriya ta ƙaryata raɗe-raɗin rashin lafiyar Tinubu

0
199
Fadar shugaban ƙasa a Najeriya ta ƙaryata raɗe-raɗin rashin lafiyar Tinubu

Fadar shugaban ƙasa a Najeriya ta ƙaryata raɗe-raɗin rashin lafiyar Tinubu

Daga Jameel Lawan Yakasai

Mai baiwa shugaban ƙasa shawara na musamman kan harkokin yaɗa labarai, Bayo Onanuga, ya ce jita-jita ce kawai kuma shugaban ƙasa yana aikinsa lafiya lau, kuma yana nan cikin ƙoshin lafiya.

KU KUMA KARANTA: Shugaba Tinubu zai samar da layin dogo don rage cunkosun ababen hawa a Kano

Bayo yayi martani ne kan wani rahoton cibiyar ICIR da ya ambato wasu majiyoyi suna bayyana cewa ana shirin tura shugaban ƙasa Bola Tinubu ƙasashen waje domin duba lafiyarsa cikin gaggawa.

Leave a Reply