Daga ranar Laraba 18 Ga Watan Yunin 2025 Kamfanin Sadarwa za su fara cirar Kuɗin tura saƙo da Bankuna ke yi

0
171

Daga Jameel Lawan Yakasai

Bayanin hakan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugaban kungiyar kamfanonin sadarwa masu lasisi na Najeriya (ALTON) Gbenga Adebayo,, da sakataren yada labaran ta Damian Udeh.

READ ALSO: Wasu mazauna Kano sun bayyana damuwarsu kan ƙarin farashin data na MTN

A cewar Adebayo, wannan sauyin ya zo daidai da matakin da Hukumar Sadarwa ta kasa (NCC) ta yi na daidata farashin sakwannin da bankuna suke turowa kwastomominsu, wanda aka yi tare da hadin guiwar Babban Bankin Najeriya (CBN) da sauran masu ruwa da tsaki.

Shugaban na ALTON ya ce sabon tsarin biyan kudi zai baiwa masu amfani da hanyar sadarwar wayar damar cajin abokan ciniki kai tsaye idan suka yi amfani da manhajar bankunansu , tare da cire kudaden daga kudin wayarsu akan Naira 6.98 akan kowanni sakan 120.

Leave a Reply