CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa a ATM zuwa N500,000 a kowane mako

0
57
CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa a ATM zuwa N500,000 a kowane mako

CBN ta ƙara adadin kuɗin da za a iya fitar wa a ATM zuwa N500,000 a kowane mako

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya sanar da kara iyakar adadin kuɗin da za a iya cirewa a kowane mako, inda yanzu mutum zai iya cire N500,000, yayin da aka kayyade N5 miliyan ga kamfanoni.

KU KUMA KARANTA: Tattalin arzikin Najeriya ya bunƙasa da kaso 3.46 cikin 100 – CBN

A cikin wata takardar sanarwa da bankin ya fitar a ranar Talata, an bayyana cewa iyakar cire kudi ta na’urar ATM yanzu ita ce N100,000 a kowace rana, yayin da jimillar adadin da za a iya cirewa a kowane mako ya tsaya kan N500,000.

Leave a Reply