No menu items!

Sample Page Title

Date:

An sace wayar kwamishinan tsaro a wurin taro kan matsalar tsaro a Kaduna

Ana zargin sace wayar hannu ta Kwamishinan Tsaron Cikin Gida na Jihar Kaduna, Barista Sule Shu’aibu (SAN).

Lamarin ya faru ne a lokacin wani taron da ya shafi harkokin tsaro da aka gudanar a Kaduna a yai Alhamis.

Jaridar LEADERSHIP ta rawaito cewa satar ta faru ne a bainar jama’a, abin da ya haifar da tambayoyi kan yadda mai laifin ya samu damar aikata hakan a wurin da ke cike da jami’an tsaro.

Jaridar ta rawaito cewa har zuwa lokacin haɗa wannan rahoto, ba a kama wanda ake zargi da laifin ba, kuma hukumomin jihar Kaduna ba su fitar da wata sanarwa ta hukuma game da lamarin ba.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...