No menu items!

Sample Page Title

Date:

TCN da KEDCO sun mayar da wutan lantarki a garin Birnin Kebbi.

Tun ƙarfe 11:38 na dare ranar 15 ga watan Satumba aka ɗauke wutar biyo bayan wata gobara da ta tashi a tashar wutar lantarki da ke garin Birnin kebbi.

An mayar da wutar da ƙarfe 5:58 na ranar 29 ga watan Satumba a Unguwar bayan kara, Bayan filin sukuwa da kewaye a garin Birnin kebbi, jihar Kebbi.  

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...