An kashe Isra’ilawa sama da 600 – Gwamnatin Isra’ila

0
207

Daga Ibraheem El-Tafseer

Sama da Isra’ilawa 600 ne aka kashe tun bayan harin da Falasɗinawa suka ƙaddamar a ranar Asabar, a cewar gwamnatin ƙasar a wata sanarwa da ta wallafa a shafin Facebook.

Ta ƙara da cewa an yi garkuwa da mutum sama da 100, sannan 2,000 sun jikkata.

A Gaza, aƙalla mutum 313 ne aka kashe biyo bayan hare-hare ta sama da Isra’ila ta kai, a cewar jami’an Falasɗinawa.

Leave a Reply