An kama matar da ta yi yunƙurin sayar da jaririnta akan naira dubu 450

An kama wata mata bayan sun haɗa kai da mahaifiyarta don sayar da jaririnta a kan Naira dubu 450, a garin Nkwere da ke jihar Imo.

‘Yan banga ne suka kama yarinyar tare da mahaifiyarta, da ma’aikaciyar jinya da abin ya shafa, har da matar da ta gudanar da cinikin da kuma matar da aka ga jaririn da ita.

Babu tabbas ko an miƙa su ga ‘yan sanda kafin lokacin rubuta wannan rahotu.


Comments

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *