An buɗe taron karawa juna sani na ƙasa kan bunƙasa kimiyyar karatu daga nesa (e-learning)

0
133

Daga Idris Umar, Zariya

An buɗe taron ƙarawa juna sani kan buƙasa kimiyyar karatu daga nesa a harabar ilmi baki ɗaya

Taron an gudanar dashi ne a babban ɗakin taro na jami’ar Ahmadu Bello dake Zariya (Assembly hall).

Manyan mutane sun gabatar da mukaloli da dama da suke kira akan bunƙasa harkar kimiyyar karatu daga nesa tare da kawo amfaninsa ga al’ummar ƙasa baki da kuma sun kawa ƙalubalen dake cikinsa.

KU KUMA KARANTA:Jami’ar Ahmadu Bello Zariya, ta yi alhinin rasuwar Malam Adamu Fika

Daga cikin manyan baƙin da suka sami halartar wannan taro aƙwai wakilin babban sakataren N.U.C mista Chris J. Mai Yaki, akwai wakilin Mukaddashin jami’ar Ahmadu Bello Zaria Farfesa Ahmed Dako Ibrahim akwai Hajiya Rakiya Gambo Iliyasu darakta daga U.E.F da sauran manyan baƙi daga ƙasashen ƙetare

Bayan ƙammala ƙaddamar da bude tarone, shugaban ƙwamitin taron kuma shugan tsangayar Distance Learning na Ahmad Bello Zaria Farfesa Ibrahim Sule yayiwa manema labarai karin haske kamar taron samar haka.

Leave a Reply