Allah ya yiwa Hakimin Kabo da ke Kano rasuwa sakamakon hatsarin mota

0
0

Allah ya yiwa Hakimin Kabo da ke Kano rasuwa sakamakon hatsarin mota

Daga Jameel Lawan Yakasai

Marigayin ya rasu sakanmakon wani hadarin mota da ya rutsa dashi a kan hanyarsa ta zuwa Kaduna, ya rasu yana da shekaru 48 a duniya.

‎Ya bar mata daya da ‘ƴaƴa biyu da kuma Yan’uwa da dama.

Allah Ya yiwa mai martaba Sarkin Gudi Alhaji Isah Bunowo rasuwa

‎An gudanar da Sallar jana’izarsa kamar yadda addinin musulunci ya tanada a yau Juma’a a gidan Sarkin Kano da ke kofar Kudu karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Malam Muhammadu Sanusi II.

Leave a Reply