No menu items!

Sample Page Title

Date:

Gwamnan Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf (Abba Gida Gida) ya kai ziyarar bazata gidan su yarinya Nana Muhammad Nasir, Yarinyar nan da ta yi kuka a iyayenta akan sai an saka mata waƙar Abba Gida-Gida a shekarar 2019. Idan ba a manta ba, bidiyo ɗinta ya bazu sosai a soshiyal midiya.

Gwamnan Abba ya yi alƙawari tare da umarnin gaggawa na a kai ta ƙasar waje don yi mata aikin ido.

Bayan haka kuma gwamnatin Kano za ta ɗauki nauyin karatunta tun daga firamare har jami’a.

Gwamna Abba ya ce tun daga shekarar 2019 har zuwa yau, yana sane da ita. Kuma daman ya yi alƙawarin indai suka kafa gwamnati, to zai ɗauki nauyin rashin lafiyar ido da take fama da shi.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...