Sulhu da ‘yan bindiga ba tare da karɓe makamansu ba, tamkar miƙa wuya ne – Gwamnan Zamfara

0
133
Sulhu da 'yan bindiga ba tare da karɓe makamansu ba, tamkar miƙa wuya ne - Gwamnan Zamfara
Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare

Sulhu da ‘yan bindiga ba tare da karɓe makamansu ba, tamkar miƙa wuya ne – Gwamnan Zamfara

Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya ti gargadi kan tattaunawar da ake yi da yan bindiga kuma su ci gaba da rike makami.

Ya ce irin wannan sulhun haɗari ne kuma amfanin da kawai shine ya na rage rashin rikici amma kuma ya na raunana ikon gwamnati.

Gwamnan ya bayyana haka ne yayin da yake gabatar da jawabi a wani taro na horo kan tsaron sirri karo na 18 a jiya Laraba a Cibiyar Nazarin Tsaro ta Ƙasa da ke Abuja.

KU KUMA KARANTA: Gwamnan Zamfara ya ƙaddamar da motocin bas 50 don sauƙaƙa zirga-zirga a al’ummar jihar 

A sanarwar da kakin sa, Sulaiman Idris ya fitar, gwamnan ya nuna takaici kan irin waɗannan zaman sulhun da ya ce ba a yin su akan ƙa’ida.

Leave a Reply