Allah ya yiwa Hakimin Kabo da ke Kano rasuwa sakamakon hatsarin mota
Daga Jameel Lawan Yakasai
Marigayin ya rasu sakanmakon wani hadarin mota da ya rutsa dashi a kan hanyarsa ta zuwa Kaduna, ya rasu yana da shekaru 48 a duniya.
Ya bar mata daya da ‘ƴaƴa biyu da kuma Yan’uwa da dama.
Allah Ya yiwa mai martaba Sarkin Gudi Alhaji Isah Bunowo rasuwa
An gudanar da Sallar jana’izarsa kamar yadda addinin musulunci ya tanada a yau Juma’a a gidan Sarkin Kano da ke kofar Kudu karkashin jagorancin Mai Martaba Sarkin Kano Khalifa Malam Muhammadu Sanusi II.









