Zuƙar tabar wiwi a tsofaffi a wuni na jinkirta musu tsufan ƙwaƙwalwa – Masana

0
285
Zuƙar tabar wiwi a tsofaffi a wuni na jinkirta musu tsufan ƙwaƙwalwa - Masana

Zuƙar tabar wiwi a tsofaffi a wuni na jinkirta musu tsufan ƙwaƙwalwa – Masana

Wasu ƙwararru a jami’ar Bonn da ke Jamus sun gano cewa shan tabar Wiwi na ƙara inganta lafiyar tsofaffi.

KU KUMA KARANTA: NDLEA a Kano ta kama tabar wiwi da kwalaben Akurkura dubu 8

Kamar yadda DW Hausa ta ruwaito, cewa tawagar ƙarƙashin jagorancin Andras Beilke-Gorzo ta gano cewar zuƙar tabar Wiwi ka iya taƙaita saurin tsufan kwakwalwa idan har waɗanda suka manyanta suna sha.

Leave a Reply