Gwamnatin Kano za ta yi auren zawarawa da na samari da ‘yan mata

0
110
Gwamnatin Kano za ta yi auren zawarawa da na samari da 'yan mata
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf da kwamandan Hisba Shaikh Aminu Daurawa

Gwamnatin Kano za ta yi auren zawarawa da na samari da ‘yan mata

Daga Jameel Lawan Yakasai

Babban Kwamanda Hisbah na jihar Kano Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ne ya bayyana hakan a ranar Litinin yayin da ya ziyarci fadar Sarkin Rano.

Ya ce, gwamnan ya umarci Hisbah ta soma shiri don aiwatar da wannan aure wanda ake sa ran ya zarce waɗanda aka yi a baya.

KU KUMA KARANTA: Gwamnatin Kano za ta kashe Naira biliyan 2 a auren Zauwarawa

Sheikh Daurawa ya ce, angwaye da amaren wannan karen suna da gwaggwaɓan tanadi daga wajen Gwamna Alh. Abba Kabir Yusuf.

Leave a Reply