Tawagar ‘yan wasa daga Kano, su 150 za su je jihar Delta buga wasan ‘National Youth Games’

0
156
Tawagar 'yan wasa daga Kano, su 150 za su je jihar Delta buga wasan 'National Youth Games'

Tawagar ‘yan wasa daga Kano, su 150 za su je jihar Delta buga wasan ‘National Youth Games’

Daga Jameel Lawan Yakasai

Ibrahim Umar Fagge, mai riƙon shugabancin hukumar wasanni ta jihar Kano, ne ya bayyana hakan a zantawarsa da wakilin Jaridar Neptune Prime a Kano.

Ibrahim Fagge, ya kara cewa, ana saran tawagar za ta tashi a wannan rana ta Talata 26-08-2025, domin zuwa birnin Asaban jihar Delta.

KU KUMA KARANTA: An samu mutuwar Yan wasan guje-guje da tsalle-tsalle na Jihar Kano sakamakon hatsarin mota

Gasar wasanni ta National Youth Games, ta wananan shekarar za a gudanar da ita daga 29 ga Agusta zuwa 6 ga Satumbar 2025 a filin wasa na Stephen Keshi.

Leave a Reply