Farashin kayan abinci daga kasuwar Giwa ta jihar Kaduna

0
281
Farashin kayan abinci daga kasuwar Giwa ta jihar Kaduna

Farashin kayan abinci daga kasuwar Giwa ta jihar Kaduna

Daga Idris Umar Zariya

A yau Lahadi, 3 ga watan Agusta, 2025, an samu sabunta farashin kayan gona a babbar kasuwar Giwa da ke Jihar Kaduna.

Ga jerin farashin yadda suke tsakanin mafi ƙanƙanta da mafi tsada:

Masara: ₦35,000 zuwa ₦36,000

Dawa: ₦35,000 zuwa ₦36,000

Shinkafa: ₦38,000 zuwa ₦40,000

Dauro/Gero: ₦48,000 zuwa ₦50,000

Waken Soya: ₦68,000 zuwa ₦70,000

Farin Wake (Zapa): ₦83,000 zuwa ₦85,000

Farin Wake (Misra): ₦80,000 zuwa ₦82,000

KU KUMA KARANTA: Hauhawar farashin kaya ya sauƙa zuwa kashi 22.22% a watan Yuni — NBS

Za mu ci gaba da kawo muku rahotanni kai tsaye daga kasuwanni daban-daban domin samun sahihan bayanai akan farashin kayan abinci a fadin ƙasar.

Leave a Reply