Za a yi jana’izar Buhari gobe Talata a Daura

0
266
Za a yi jana'izar Buhari gobe Talata a Daura
Marigayi Muhammadu Buhari

Za a yi jana’izar Buhari gobe Talata a Daura

An sanar da cewa za a yi jana’izar tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari cewa za a yi jana’izarsa gobe Talata a mahaifarsa da ke garin Daura ta jihar Katsina.

KU KUMA KARANTA: Tsohon shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya rasu a Landan 

Gwamnan jihar Katsina Alhaji Umaru Raɗɗa ne ya bayyana haka a yau Litinin, a taron manema labarai da ya yi bayan isowar gawar Manjo ɗin.

Al’ummar Najeriya suna ta alhihini da jimamin mutuwarsa.

Leave a Reply