Farashin kayan abinci a kasuwar Hatsi ta Potiskum

0
50
Farashin kayan abinci a kasuwar Hatsi ta Potiskum

Farashin kayan abinci a kasuwar Hatsi ta Potiskum

Daga Ibraheem El-Tafseer

Farashin kayan abinci a kasuwan Hatsi dake Potiskum jihar Yobe a yau Lahadi 02/03/2025.

Kamar yadda aka sani, babbar kasuwar Hatsi ta Potiskum, tana ci ne a duk ranar Lahadi. To a yau Lahadi ma farashin kayan abinci yana ta rage farashi.

KU KUMA KARANTA:Karyewar Farashin Kayan Abinci: Ba mu shigo da kayan abinci daga waje ba — Minista

Ga yadda farashin yake a wannan makon

1. Sabon Gero 48k 49k 50k
2. Yayan taba 14k
3. Dawa Kaura 48k 49k
4. Dawa Fara 42k 43k
5. Dawa Kwakwai 47k
6. Wake Fari manya 85k 90k
7. Wake Fari Kanana 85k 90k
8. Wake Jah 85k 90k
9. Dawa Wala Wuyo 40k
10. Ridi cambanba ….
11. Gurguzu ya kuwa 21k
12. Gurguzun Zobo…..20k
13. Masara Sabuwa…..51k 52k 55k

Leave a Reply