No menu items!

Sample Page Title

Date:

Ana ƙoƙarin ƙarfafa yarjejeniyar Isira’ila da Falasɗinawa

A ranar Laraba ne, jakadan Amurka a Gabas ta Tsakiya, Steve Witkoff, ya gana da Fraiministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, da nufin kara karfi ga yar yarjejeniyar tsagaita wuta tsakanin Isra’ilan da mayakan Hamas a Gaza, bayan shafe sama da watanni 15 ana bata kashi.

Daga bisa, Witkoff wanda ya taka muhimmiyar rawa wajen saisaita yarjejeniyar ta makonni 6, ya duba wata hanya mai fadin kilomita 6 dake kewayen Gaza, inda ma’aikatan samar da tsaron da Amurka ta dauka haya ke sa ido kan dawowar Palasdinawan da aka daidaita komowa gidajen su.

KU KUMA KARANTA:Tinubu ya buƙaci a kawo ƙarshen zalincin Isra’ila a Gaza

Witkoff shine jami’in Amurka mafi girman mukami daya ziyarci Gaza a cikin shekaru.

Witkoff ya shaidawa kafar labarum Fox a makon jiya, Shirin shi na ziyartar hanyar Philadelphi dake kusa da kan iyakar Gaza da Masar.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...