No menu items!

Sample Page Title

Date:

An gudanar da taron maulidin Sheikh Ibrahim Inyass karo na 49 a Bauchi

Daga Idris Umar, Zariya

An gudanar da taron Maulidin Sheikh Ibrahim Inyass na ƙasa, karo na 49 a garin Bauchi. Taron ya gudana ne a filin wasa na Sir Abubakar Tafawa Ɓalewa da ke birnin na Bauchi wanda Sheikh Ɗahiru Usman Bauchi ke amsar baƙunci, yayin da Sarkin Kano na 15 Aminu Ado Bayero ya kasance babban baƙo a wajen.

KU KUMA KARANTA:‘Yansanda sun fake da barazanar tsaro ne kawai don su hana Maulidin Tijjaniyya – Gwamnatin Kano

‘Ya’ya da jikokin Sheikh Ibrahim Inyass da dama sun halarci taron maulidin a ƙarƙashin Shaikh Mahiy Ibrahim Inyass.

Filin taron ya cika ya batse da masoya Shehu Inyass ɗin.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...