Miji da mata sun zama farfesoshi a lokaci guda a jami’ar Bayero
Daga Ibraheem El-Tafseer
Malam Suleiman Mainasara ‘Yar’Adua da mai dakin sa, Malama Aisha Haruna sun zama farfesoshi a lokaci guda a Jami’ar Bayero ta Kano (BUK).
BUK ta ɗaga likkafar ‘Yar’adua zuwa Farfesa a fannin “Development Communication”, inda Malama A’isha, wacce ke tare da shi a matsayin mata tsawon shekaru 24, ta samu zama Farfesa a ɓangaren “Public Law”.
KU KUMA KARANTA: Ko kasan Farfesa mai sanaar wanzanci da ba da maganin gargajiya a Najeriya?
Wane fata za ku musu?









