Ƙasar Nijar ta bankaɗo ma’aikatan bogi sama da dubu 3 da ake biya albashi

0
74
Ƙasar Nijar ta bankaɗo ma'aikatan bogi sama da dubu 3 da ake biya albashi
Firaministan ƙasar Nijar, Ali Lamine

Ƙasar Nijar ta bankaɗo ma’aikatan bogi sama da dubu 3 da ake biya albashi

Gwamnatin Jamhuriya Nijar ta ce ta bankaɗo ma’aiktan bogi sama da dubu 3 waɗanda ake biya albashin miliyan 540 kowane wata cikin asusun gwamnati.

Zainabu, ta ce wani bincike da aka gudanar tsakanin watan Yuli zuwa Augustan wanan shekara ya gano yadda ake zurare biliyoyin kuɗi daga asusun bital malin na ƙasa domin biyan ma’aikatan da babu su a zahiri.

KU KUMA KARANTA: An kama malaman bogi a jamiar Bayero da ke Kano

Rahoton binciken ya ce a watani uku farkon shekara 2022 biliyan 7,7 aka kashe wajan biyan fanshon ma’aikata sabanin biliyan 12,8 da aka kashe a watanin uku farkon shekara 2023 duk da raguwa masu tafiya ritaya da aka samu saka makon tsawaita  lokacin  zuwa ritaya da akayi da shekaru 5.

Leave a Reply