No menu items!

Sample Page Title

Date:

Shugaban Hamas, Ismail Haniyeh, ya isa Tehran a ranar Talata domin tattaunawa da jami’an Iran kwana guda bayan da Kwamitin Tsaro na Majalisar Ɗinkin Duniya ya yi ƙira ga tsagaita wuta a yaƙin da Isra’ila ke yi da Gaza.

“Shugaban Hamas Ismail Haniyeh a lokacin ziyararsa a Tehran a ranar Talata zai haɗu da Ministan Harkokin Wajen Iran Hossein Amir-Abdollahian,” kamar yadda kafar watsa labarai ta IRNA ta ruwaito.

Wannan ce ziyara ta biyu da shugaban na Hamas ya kai Tehran tun bayan da Hamas ɗin ta ƙaddamar da hari a Isra’ila a ranar 7 ga watan Oktoba.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...