No menu items!

Sample Page Title

Date:

Daga Ibraheem El-Tafseer

Rundunar ‘yansanda shiyya ta ɗaya Zone One, da ke jihar Kano, ƙarƙashin AIG Umar Mamman Sanda, sun gurfanar da guda daga cikin ‘yan masa’antar shirya fina-finan Hausa ta Kannywood, mai suna Amal Umar, a gaban kotun majistiri mai lamba 24, dake zamanta a unguwar Gyaɗi-Gyaɗi.

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun ‘yan sandan shiyya ta ɗaya CSP Bashir Muhammad ya fitar, aka aikawa manema labarai.

KU KUMA KARANTA: An umarci ƴan sanda su tsaurara tsaro a makarantun Kano

An dai gurfanar da Amal Umar ne a gaban kotun bisa zargin ta da yunƙurin ba da cin hancin Naira dubu ɗari biyu da hamsin (250,000), ga ɗan sandan da ke bincike a kan wani laifi da ake zargin da hannun ta wajan aikata wa.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...