No menu items!

Sample Page Title

Date:

Sojojin Isra’ila sun kama wasu Falasɗinawa 55 a farmakin da sojojin suka kai a Yammacin Gaɓar Kogin Jordan da suka mamaye, a cewar ƙungiyoyin da ke kula da fursunoni.

A cikin wata sanarwar haɗin gwiwa da hukumar kula da fursunonin Falasɗinawa ta fitar ta ce, an kai aƙalla mutum 22 hannun Isra’ila a birnin Hebron, yayin da wasu kuma aka kama su a garuruwan Bethlehem da Ramallah, da ke Gabashin Kudus da kuma Qalqilya.

KU KUMA KARANTA: Ya kamata Falasdinawa su yi fito na fito da Isra’ila a lokacin azumin Ramadan — Hamas

Sanarwar ta ci gaba da cewa, “Kamen na nuni da ayyukan zagon ƙasa da lalata gidajen ‘yan kasar, baya ga mummunan duka da ake yi wa fursunonin da iyalansu, da kuma ƙwace kuɗaɗe.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...