No menu items!

Sample Page Title

Date:

Isra’ila ta kai hari a wani matsugunin ƙungiyar agaji ta Doctors Without Borders (MSF) a Gaza da aka yi wa ƙawanya, inda ta kashe aƙalla mutane biyu.

“A daren yau, sojojin Isra’ila sun gudanar da wani samame a Al Mawasi, Khan Younis a Gaza, inda aka harba makamai wani matsuguni da ke karɓar baƙuncin ma’aikatan MSF da iyalansu,” in ji MSF a shafin X.

“Yayin da ake ci gaba da samun cikakken bayani, yanzu haka ma’aikatan motar ɗaukar marasa lafiya sun isa wurin, inda aka kashe aƙalla ‘yan’uwan abokan aikinmu biyu tare da mutane shida da suka ji rauni. Mun firgita da abin da ya faru,” in ji sanarwar.

Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman Abubakar
Maryam Sulaiman, ƙwararriyar ‘yar jarida ce mai kishin ƙasa, wacce ta sadaukar da kanta wajen kawo sauyi a cikin al’umma ta hanyar fahimta da daidaita rahotanni.

Leave a Reply

Share post:

Subscribe

Popular

More like this
Related

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin Tinubu na janyewa daga gadin manyan mutane

Sojoji sun kama wasu ’yansanda bisa ƙin bin umarnin...

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a Saudiyya 

Tsohon shugaban Alƙalan Najeriya, Ibrahim Tanko, ya rasu a...

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano

Matashi ya yanke maƙogwaron ladanin wani masallaci a Kano Daga...